Daga Marubutanmu
RINA A KABA: Labarin Firgici da Neman Mafita
'To idan ba ni ba ce wa ya kashe mini ƙawata kenan? Me ya sanya hannuna ya sauka...
INA DA HUJJA: Labari mai sosa Zuciya, Fita Ta 14
Daram ! Gaban Lantai ya faɗi, "Yau kam Yaya Isah ya kwabsamin na rantse da Allah,...
ƘASAR KAMOLIYA: Labarin yadda ta magance matsalar tsaron...
Zare farin tabaraun dake manne a idonsa ya yi yana faɗar "Innalillahi wa innailaihir...
INA DA HUJJA: Labari Mai Sosa Zuciya, Fita Ta 13
"Wai ni Lantai da gaske labarun ƙaryai za ki dinga karantawa mutanen ƙauyen nan...
INA HUJJAR TAKE: Labari Mai Sosa Zuciy, Fita Ta 10
Liman na ɗaya daga cikin waɗanda Lantai ta addabi yaransa ko da yaushe sai ta yi...
INA HUJJAR TAKE: Labari Mai Sosa Zuciya, Fita Ta Takwas
Ita kuwa Lantai tana ganinta riƙe da littafin jarumi Nasimat mai suna DORON MAGE...
INA HUJJAR TAKE: Labari Mai Sosa Zuciya, Fita Ta Bakwai
To jiya naje zan wuce ta wajen mai gari sai naga wannan ta nuna wanda ta kwashe...
INA HUJJAR TAKE:Labari Mai Sosa Zuciya, Fita Ta Biyar
Ai Inna Kande ta zabura zata koma cikin gidan ga alama kuma faɗawa zatai cikin rijiyar...