AMFANIN FUREN TUNFAFIYA GA MATA

```Za ki samu furen tunfafiya ɗanyen furen tunfafiya ki gyarasa in kin gyarasa saiki wanke bayan an wanke sa sai a babballe itacen dake jikinsa amasa sha yan inuwa inya bushe da kyau sai a dagasa tare da kanin fari da minannas asha da madara ko nono wannan haɗin yana saukar da ni'ima sosai sannan haɗine na musamman
Ba'a taɓa taɓa itaciyar tunfafiya da rana koda yamma zuwa dare in zaka iba abari da safe ko zuwa bayan sallan la'asar ko kuma asa almajiri ya ɗibo```
*BY JAMEELAH K/MASHI*