Last seen: 2 years ago
Zuwa lokacin A'isha itama ta yi aure tana goyon ɗan ta na miji Abubakar sadiq haka...
Sai lokacin na kula da Fateema dake hakimce gaban mota sai fira sukeyi abinsu da'ita...
"Hhhhhhh" dariya muka sanya gaba ɗayanmu harshi kansa Baba domin kuwa abin ya bawa...
Alƙali ne ya shigo cikin kotun lokaci ɗaya waƴanda ke zazzaune suka miƙe wa ƴanda...
Tun 5am na tashi na shiga kitchin na ɗaura mana lafiyayyen break fast sannan na...
Kallona yaci gaba dayi wanda hakan ni kuwa yayi masifar kashemin jiki na rasa dalilin...
Dakatar da su ya yi da faɗan"ai yi wa kai ne". Murmushi na yi lokacin daya ce haka....
Fizgar motar ya yi a sukane ikon Allah ne kawai ya kaishi gida lafiya, ko saita...
Da gudu ta nufi ɗaki ta zaro mayafi ta fito suka rankaya a guje sai cikin mota....
Ta yi ficewarta daga sashen , da kallo ya bita duk da sanyin da ake yi ga kuma na'urar...
Washe haƙoranta ta yi kai daganin ta zaka tabbar zancen ya faranta ranta sannan...
Idanuwana ya zuba min wanda hakan ya sanya ni ɗan daburce wa na yi azamar duƙar...
Har lokacin Mama bata farko ba kuwa, na buɗe kular da suka shigo da'ita domin ganin...