Labarai
Sakkwato da Zamfara na cikin musibar rashin tsaro----Bafarawa
Tsohon Gwamnan Sakkwato Aljaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana halin da yankin...
Wamakko ya yi ta’azziyar rasuwar jami’an tsaro a Sokoto
Haka ma ya jinjinawa Rundunar Sojoji ta Hadarin Daji kan kokarin da suka yi na mayar...
Ba Za Ka Iya Goge Tarihin Saraki ba saƙon Ministar Buhari...
Ƙaramar Ministan Sufuri ta Nijeriya Gbemisola Rukayyat Saraki ƙan wa ga tsohon Gwamnan...
Tambuwal ya yabawa sojojin Nijeriya kan Martanin da suka...
Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya yabawa sojojin Nijeriya kan martanin da...
Kotu ta yanke wa matashi hukuncincin wankewa matan garinsu...
Kotu ta yanke wa wani matashi hukuncin wanke tufafin matan dukkan garinsu har tsawon...
Bidiyon Tsiraici: Kotu ta yankwawa ɗan Masahawarci na musamman...
Kotun Majistire ta ɗaya wadda alkali Shu'aibu Ahmad ke jagoranta ta yankewa Aminu...
Mahara sun kashe mutum 6 a wani sabon hari a Sokoto
Mahara sun kai wani farmaki a ƙauyen karamar hukumar Tangaza dake Sakkwato sun kashe...
Za a Ƙarfafa Guiwar Matasa A Ɓangaren Noma Da Sana'a a...
Shugaban na jiha ya cigaba da cewar kungiyarsu a matakin jiha za ta tabbatar dukkanin...
Ƙaramar Hukuma Na Buƙatar Jami'an tsaro cikin gaggawa a...
Yanzu haka dai maganar nan da nike daku wasu yankuna ko kauyuka da dama sun gudu...
Tambuwal ya sanya uwayen ƙasa biyu cikin majalaisar Sarkin...
Gwaman jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya aminta da nada uwayen kasa biyu cikin...
Mahara Sun ƙi karɓar kuɗin Fansar Mahaifin Kakakin Majalisar...
Yan bindiga a jihar Zamfara sun ki karbar kudin fansar da kakakin majalisar jihar...
Ya nemi matarsa ta yi masa sabon aure kafin ya sake ta
Wata mata mai matsakaicin shekaru, Amina Aminu, a ranar Talata ta gurfanar da mijinta,...
Majalisar dokokin Kano ta bukaci a kori Shugaban hukumar...
A zaman Majalisar na ranar Litinin da ta gabata ta bakin shugabanta Engr Hamisu...