AMFANIN DAKE CIKIN YAWAN YIN ALWALLAH DA YAKAMATA A SANI

AMFANIN DAKE CIKIN YAWAN YIN ALWALLAH DA YAKAMATA A SANI

AMFANIN DAKE CIKIN YAWAN YIN ALWALLAH DA YAKAMATA A SANI

Manzon Allah s.a.w. yana cewa
Dayan Ku bazai tashi zuwa alwallah ba har ya kyautatar da alwallar sa face Allah ya gafar ta masa zunubban sa na sallar da yayi da kuma sallar da ke bi mata.

KARIN BAYANI
in ka gama alwalla Allah ya gafarta ma dukkanin zunubin da ka aikata. Kuma an gafartama zunubin da ke bima sallar da ke bima ta.
Mu yawaita alwallah koda ba sallah zamuyi ba. Ko Don goge zunubbai.

Allah ya karbi ibada.