YADDA ZA KI HAƊA FRIED SPAGHETTI TA ZAMANI
FRIED SPAGHETTI
Abubuwan bukata
1.Spaghetti
2.Onion
3.Green pepper
4.Attaruhu
5.Garlic
6.Spices
7.Maggi
8.Fish
9.cucumber
10.Curry
11.Vegetables oil
Yadda ake yi
Dafarko dai uwar gd xaki sa tukunya da mai ki fasa spaghetti ki karya ta ki zuba sai ki ta juyawa har sai tayi brown colour ki tsane ta.
Kidora tukunya akan huta kixuba Mai kisa albassa kisoyashi, daka taruhu da garlic ki zuba a tukunya tare da curry ki soyasu sai ki zuba ruwa da maggi da spices sai ki sa green paper in ya tafasa ki zuba spaghetti ki juya ki rufe in ta kusa dahuwa ki zuba fish dinki tare da onion ki juya ki rufe zai turara sai ki sauke shikenan kingama saiki xuba a plate kiyi ganitioning da cucumber.