FONDANT ICING

FONDANT ICING

BASAKKWACE'Z KITCHEN

18012022


       FONDANT ICING


INGREDIENTS:
Icing sugar 500g
Cmc 1 tspn
Gelatin 1 tspn
Liquid glucose 1 tbspn
Ruwa 4 tbspn
Flavour


METHOD:
Da farko Zaki hada icing sugar da cmc da flavour ki juya sosai ki ajiye aside
Sai ki saka ruwa 4tbspn cikin tukunya kisaka gelatin ki dora Kan wuta kina juyawa Amma karki bari ya tafasa ki dinga cirewa idan gelatin din ya narke Sai ki dakko liquid glucose cikin tbspn sosai ki saka kina juyawa a Kan wuta har ya narke

Sai ki dakko wannan icing sugar da kika hada ki dinga zuba ruwan liquid glucose din kina juyawa har ya zama dough

Shi kenan Sai ki daure a Leda ki ajiye idan kinason colour Sai ki saka Sai ki murja Shi
Ya danganta da design din da Zaki.

08167151176
MRSBASAKKWACE