YANDA AKE YIN MILO A GIDA
HOME MADE MILO
ABUBUWAN BUQATA
Rabin Kofi na sugar
Blender
Rabin Kofi na cocoa powder
1/4 na madarar gari
1/4 na teaspoon na gishiri
Za a fara da blending din sugar har sai yayi laushi sosai sai a zuba ragowan Kayan da aka lissafa a cikin garin sugar a yi blending nasu for some seconds. Shikenan an kammala hadin MILO sai a ajiye a mazubi mai kyau da tsafta a jiye ana amfani.
BARA MU HADA HOT CHOCOLATE TA HANYAR AMFANI DA WANNAN MILO NAMU NA GIDA.
Za a zuba cokali4 na wannan Milo a zuba masa ruwan zafi a juya su hade jikinsu, shikenan an kammala sai sha
Fatan kuna jindadin kasancewa tare da Rabisha's kitchen pot.