Gwamnan Kebbi ya amince da mafi ƙarancin albashi na 75,000 ga ma'aikata
Gwamnan kebbi ya rattaba hannu kan sabon mafi karancin albashin ma'aikata na Naira 75,000:
Gwamnan jihar Kebbi Dr, Nasir Idris Kauran Gwandu ya amince da biyan Naira 75,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikata.
Daga Abbakar Aleeyu Anache
managarciya