Jarumai: Allah ya yi wa Fulanin Gabas Rasuwa

Jarumai: Allah ya yi wa Fulanin Gabas Rasuwa

Allah yayi wa jaruma a Masana’antar Shirya Fina-finai ta Kannywood, Hauwa Muhammad Yahaya, wacce akafi sani da Fulani a cikin shirin Labarina na kamfanin Saira Movies rasuwa.

Hauwa tana cikin mutanen da ake girmamawa a cikin shirin ganin ba ta da wani makusa a yanda take tafiyar da rawar da aka ba ta tana taka wa cikin son masallata.