Yadda Za ki haɗi Lemon cucumber da ɗayar citta
ZEZA'S CUISINE
Abubuwan hadawa
Kukumba (3)
Citta (4)
Suga
Lemun tsami (5)
Yanda ake hadawa
Da farko zaki sami kukumbarki ki wanke ki yanka kisa a blender.
Sai ki wanke cittarki ki goga da abin goga kubewa ko ki yanka kisa a blender ki hada da kukumba ki markada.
Sannan sai ki tace ki sa suga da lemun tsami.
Daga karshe, sai ki sa a firinj
Enjoy
Chief zeza
managarciya