@Ramadan: HOW TO MAKE EGG PIZZA
ZEZA'S CUISINE
EGG PIZZA
Kwai
Irish
Tarugu
Tattasai
Albasa
Korenwake
Sweet corn
Carrot
Maggi ,curry da sauransu
Yadda zaki
Ki fere Irish Dinki kimishi yankan cube kanana kanana sai ki soya shi Sama Sama da dan gishiri sai ki aje shi a gefe ki yanka Kayan miyanki dana lissafa a Sama ki soyasu da dan mai kadan.
Ki zuba spices ɗinki sai ki juya sai ki dauko dankalinki ki juye akai ki sake juyawa sosai sai ki FASA kwanki ki kada sosai saiki kidawo kan kayanki nakan wuta ki leveling nashi saiki zuba kadenden kwanki akai karkijuya zaki yasa soyayen plantain akai kisa shi akai ya yi round saiki sa a oven karkisa wuta mai yawa saiki duba kiga ya gasu inyayi saiki fito da shi ki yanka shi yadda ake yanka pizza
Enjoy
By : Zainab Muhammad jibril
(ZEZA'S CUISINE)
managarciya