SPHAGETTI SALAD:Haɗi Na Musamman Domin Iyali
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Kayan da za ki buƙata na haɗawa:
Taliya
mayonnaise
peas
carrot
kwai
albasa
tumatur
vineger,
butter,
mai&lettuce
METHOD
Da farko zaki fara dafa taliyan ki wanke kana ki tsaneta,sai ki zuba
butter dan kadan akan taliyan,ki juya sai ki ajiye
gefe.sannan ki sami carrot ki gyara shi sannan ki grating
dinshi,ki dafa peas da dan gishiri kadan,amma kar ki bari
ya dafe ya zama brown.sai ki sami mayonnaise ki zuba
masa vineger kadan ki juya sosai,sai ki zuba taiyan akai,ki
zuba carrot da peas akai ki juya sosai komai ya hadu.sai ki
sami albasa,kwai,tumatur ki yi musu yankan fadi,sannan ki
zuba mai a kasko kisa vineger kadan aciki sai zuba
albasan ki soya sama sama sai ki kwashe.Daganan sai ki
sami plate ki zuba taliyan a tsakiya ki kewaye da
yankakkun tumatur,albasa,kwai ki jera suyi kyau.sannan ki
sami lettuce dan kadan ki wanke da ruwan vineger kana ki
yanka shi siri siri,sai ki barbaɗa akan taliyan don ya bada
colour mai kyau.za'a iya cinshi zalla ko a hada da shinkafa.
BASAKKWACE CARE FOUNDATION
Ki na buƙatar koyan sana'ar hannu? Nemi BASAKKWACE CARE FOUNDATION,kina daga ɗakin ki kwance zaki koye sana'a a sauƙaƙe,akan farashi me rahusa.
KAMAR SU.
AIR FRESHENER
MANSHAFAWA
MANKITSO
RUWAN SABULU
SHAMPOO
MAMSHAFAWA CREAM
HAIR CREAM
KYANDIR
HODAN KWALLIYAR MATA
BLAM MAN ZAFI
HODAN ƘURAJEN ZUFA
IZAL
MAN BAHUR
DETOL
MAN ƘARIN GASHI
ROOM FRESHNER
ROBB
KILIN NA RUWA
E.•°T.•°C
Ina Amarya da uwar gida,ƴammata dake son koyan sana'ar hannu na da ingantatun kayan gyaran jikin amare.
Kina son koyan man da fatar ki za tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau? ta na tanadar maku, yanda zaku koya a sauƙaƙe,sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da il
Don gyaran gidanku da tsabtar shi zaki koye turaren mopping.
Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, registration nd certificate fee is 1000 only
Call:-08167151176
Whatsapp 08167151176
managarciya