TOMATOS SALAD

TOMATOS  SALAD

BASAKKWACE'Z 


        TOMATOS SALAD

INGREDIENTS
Tomatos
fiya
albasa
koren tattasai
mangyaɗa 
magi
lansir

METHOD
Da fari zaki ɗauko tumatur ɗinki fresh one me ƙarfi ki wanke ki yanka a cikin kwandon tsame shinkafa batare da kin cire ƙwallon ciki ba,don yana da amfani a jikin ɗan adam,se ki ɗauko fiyan ki itama ki wanke ki yanka ta,ki kawo koren tattasan ki kiyanka,se ki ɗauko lansir ki yanka,ki ɗauko albasa ki yanka,ki ɗauko bowl ko plate ki zuba ki kawo manyada ki saka da magi ki cakuɗa shi kina iya cin shi hakanan ko da shinkafa.

MRSBASAKKWACE