Sirrukan KANKANA Ga Ma'urata A Wurin Saduwa

            Sirrukan KANKANA Ga Ma'urata A Wurin Saduwa

BASAKKKWACE'Z KITCHEN

02122021


             KANKANA (watermelon)

Kankana na daga cikin kayan marmari da ma’aurata za su iya more amfaninta a gadonsu. Kankana nada sinadari mai yawa na CITRULLINE. Kashi 92 cikin 100 na kankana ruwa ne ,sauran kashi 8 na sinadarin ne.

Amfanin wannan sinadari shi ne  yana sanya hanyoyin jini a cikin jiki su saki jiki yanda yakamata.

Hakan nasanya ƙaruwar gudanar jini ga al’aura da kuma sauran jikin ɗan adam.

Sakamakon haka nasanya karfin mazakuta da ni’ima a  tsakanin ma’aurata musamman  a lokacin saduwa.

Yana ƙarawa mata ni’ima da nishadi sosai, duk wadda ta fahimci hakan ba ta wasa da Kankana.

Sinadarin ni'ima yafi yawa ga bayan kankanar waton farinta. Duk da haka, akwai sinadarin mai yawa a cikin tsokar kankanar.

Tasirin sinadarin yayi kamada na VIAGRA – maganin karfin mazakuta. A yanzu haka masana-kimiyya na nazari akan samarda sabon irin-kankana wanda zai samarda sinadarin mai yawa a cikin Kankana domin amfani dashi kamar magani wajen al’amarin jima’i.

Akwai buƙatar Asha Kankana minti 30 kafin a fara saduwa. Haka kuma yana da kyau ga lafiya mutum yamaida Kankana abar shansa a kodayaushe.


BASAKKWACE CARE FOUNDATION

Ki na buƙatar koyan sana'ar hannu? Nemi  BASAKKWACE CARE FOUNDATION,kina daga ɗakin ki kwance zaki koye sana'a a sauƙaƙe,akan farashi me rahusa.

KAMAR SU.

AIR FRESHENER
MANSHAFAWA
MANKITSO
RUWAN SABULU
SHAMPOO
MAMSHAFAWA CREAM
HAIR CREAM
KYANDIR
HODAN KWALLIYAR MATA
BLAM MAN ZAFI
HODAN ƘURAJEN ZUFA
IZAL 
MAN BAHUR
DETOL
MAN ƘARIN GASHI
ROOM FRESHNER
ROBB
KILIN NA RUWA
E.•°T.•°C

Ina Amarya da uwar gida,ƴammata dake son koyan sana'ar hannu na da ingantatun kayan gyaran jikin amare.

Kina son koyan man da fatar ki za tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau?  ta na tanadar maku, yanda zaku koya a sauƙaƙe,sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da il

Don gyaran gidanku da tsabtar shi zaki koye   turaren mopping.

Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, registration nd certificate fee is 1000 only 
Call:-08167151176
Whatsapp 08167151176