Abubuwa 10 Da ke Lalace Zuciyar Musulmai

8-Samun duniya da rashin tunawa mutuwa. 9-Rashin karanta alqurani a muhallin da muke zama da rashin kokarin sanin ma'anoninsa 10-Rashin Neman ilimi da aiki da shi. Ya kamata kowa ya yi tunani tsawon Wani lokaci ne muke dauka bamu tafi wurin neman ilimi ba. Ko dai mutum ya zama malami , ko Mai sauraren karatu ko kuma Mai yawan tambaya akan shaanin Addinin musulunci

Abubuwa 10 Da ke Lalace Zuciyar Musulmai

ZUCIYAR MUSULMI TANA  LALACEWA SAKAMAKON ABUBUWA GUDA GOMA

1-Yawan magana marar amfani tare da rashin ambaton Allah mai yawa*.

2-Rashin kalawa da maraya da mai karamin karfi.

3-Yawan dariya da rashin yin kuka dan tuna girma Allah*

4-Yawan cin abinci musammama idan daga dukiyar hamaunne.

5-Yawan Sabon Allah kuma babu yawaita tuba da istighfari*.

6-Son zuciya da bin Sha'awar zuciya.

7-Rashin kyautata Sallah da Kuma yin ta cikin lokaci

8-Samun duniya da rashin tunawa mutuwa.

9-Rashin karanta alqurani a muhallin da muke zama da rashin kokarin sanin ma'anoninsa

10-Rashin Neman ilimi da aiki da shi.
Ya kamata kowa ya yi tunani tsawon Wani lokaci ne muke dauka bamu tafi wurin neman ilimi ba.
Ko dai mutum ya zama malami , ko Mai sauraren karatu ko kuma Mai yawan tambaya akan shaanin Addinin musulunci
Wannna itace mafita ga rayuwa

Allah ne mafi sani.

Ya Allah mai jujjuya zukatan bayi ya Allah ,ka tabbatar da zukatan mu akan addininka. Da Kuma yima ɗa'a