Hadin Lemun Gwaba Da Mangwaro
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Abin da ake bukata
Goba
Mangwaro
Sukari
METHOD
Ki fereye gobarki fara da mangwaronki irin manyan nan ki yanyanka ki zuba ruwa kadan ki tafasa, sannan idan ya huce ki markada a blanda ki tace sai ki kawo dafaffen sukarinki ki zuba a kai, ki sa a frij ko kisa kankara
Wannan hadin yana da matukar muhimmanci ga rayuwa domin sinadari ne aka hada wanda zai taimakawa jiki da laifiyar kwakwalwa.
In da hali a duk sanda matar gida ta dafa abinci kowane iri ne ta samar da lemu irin wannan da yake da tantagaryar sinadari don kula da lafiyar iyali.
MRSBASAKKWACE
managarciya