APC ta ɗage zaɓen shugabannin jihohi da za ta gudanar

Jam'iyar APC mai mulkin Najeriya ta sanar da ɗage zaben shugabannin jam'iyar a matakin jahohi zuwa makwanni biyu masu zuwa.

APC ta ɗage zaɓen shugabannin  jihohi  da za ta gudanar

Jam'iyar APC ta ɗaga zaben shugabannin jam'iyar na jahohi zuwa makwanni biyu.nan gaba saɓanin yanda ta shata

Jam'iyar APC mai mulkin Najeriya ta sanar da ɗage zaben shugabannin jam'iyar a matakin jahohi zuwa makwanni biyu masu zuwa.

Zaben dai wanda aka shirya yi a biyu ga watan goma 2/10)2021 an matsar da shi zuwa 16/10/2021 bayan mafiyawan masu son tsayawa takara a jihohinsu sun shirya.

Da yawa an yi hasashen kasa silhunta wasu 'yan takara ne a jihohi ne dalilin ɗaga gangamin.