babu wata tawagar da ta fi Super Eagles ƙarfi a Gasar AFCON--Dan Wasa
Join our subscribers list to get the latest news, updates and special offers directly in your inbox
Ɗan wasan Najeriya, Zaidu Sanusi ya ce babu wata tawagar da ta fi Super Eagles ƙarfi a Gasar AFCON, bayan da Najeriya ta samu damar zuwa zagaye na biyu na gasar ta bana.
A jiya ne Najeriya ta doke Guinea-Bissau da ci ɗaya mai ban haushi, a nasarar da ta bai wa tawagar ƴan ƙwallon Najeriya damar tsallakewa zuwa zagaye na gaba.
Sai dai a cikin wasa uku Najeriya ƙwallo uku kacal ta iya zurawa a ragar abokan hamayyarta.
A zagaye na gaba Najeriyar za ta kara ne da duk ƙasar da ta zo ta biyu a Rukunin C, wato rukunin da ya ƙunshi Senegal, Kamaru, Gambia da Guinea.
managarciya Oct 30, 2021 12 142
managarciya Feb 3, 2025 3 116
managarciya Dec 25, 2025 0 91
Maryamah Dec 14, 2021 2 76
Maryamah Dec 16, 2021 10 64
managarciya Nov 13, 2023 0 563
managarciya Nov 12, 2023 0 366
managarciya Nov 12, 2023 0 351
managarciya Nov 12, 2023 0 429
managarciya Nov 11, 2023 1 719
managarciya Mar 8, 2024 0 309
managarciya Aug 19, 2021 0 629
managarciya Feb 17, 2025 0 636
managarciya Oct 30, 2021 0 345
Haka kuma idan an samu juna biyu, matan karkara awo ba dole ba ne a wurin mazajen...
managarciya Jul 4, 2024 0 238
managarciya Sep 16, 2025 0 53