Ƙaddarar Rayuwa:Labarin Ban Tausayi Da Al'ajabi

Hawaye ne suka zubo mata saboda yadda sanyin ruwan yake ratsa jikinta ta share hawayen ta zata fita yace "wa kika bar wa kofin ya fita da shi sum-sum ta zo ta dauki tire da i ta fita yana mai bin boobs din ta da kallo yariya karama amma da kayan manya ya dauke kai don kar ta rikitamasa tinani. A  bangaren Nabila  kuwa tana fita se ga Hajiya  tana nufo dakin suka yi clash ta ce me wannan ajikin ki haka kina ta diga ta bude baki za ta yi magana Ta ji an murda kofar dakin Zaro ido ta yi cike da tsoro take kallonsa.

Ƙaddarar Rayuwa:Labarin Ban Tausayi Da Al'ajabi

 

*ƘADDARAR RAYUWA*

 

 

AISHATU MUSA SANI

MOMMYN MUS'AB 

 
GOMBAWA
 
ELEGANT ONLINE WRITERS
 
Da sunan Allah mai Rahma Maijinkai 
 
ina godiya Ga Allah daya bani rai da tsawon kwana da kuma koshin lafiya, dana gama littafina na farko ,na sake dawowa cikin littafinnan, ina rokon Allah da ya bani iko da lafiya da tsawon rai har zuwa karshen wannan littafi.

TALLA:
Kai Abu Maleek uba ne wallahi duk wadda ba ta kalli Abu Maleek ba an yi da ita. 
 
Littafi mai sarƙakiya, ga tuggu, ga cin amana, gaskiya labarin ya tafi dani. 
 
Kowa ta kokarta ta karanta  ABU MALEEK
na sha harrariyar marubuciyar nan wato NIMCY LOVE wadda ake wa take da Sarauta 
 
Book 1,2,3,is just  500 naira ne. 
Ta 0116886423 sulaiman Naima union bank 
Evidence of paymwnt 08119237616.
 
______________________

 
Bayan nan!!!!!
 
*WANNAN KAGAGGEN LABARI NE BANYI SHI DON CIN ZARAFIN WATAKOWANI BA, DUK WADDA TAGA HAKAN YA ZO MATA  A TSARIN RAYUWARTA TA YI HAKURI*
 
Farkon labarin 
 
1️⃣&2️⃣
 

Zaune yake a falo yana shan ruwa a kofi tare da cewa "OK ba za ki yi ba"?,
 
Durkushewa naga wata matashiyar budurwa ta yi tana cewa "don Allah ka yi hakuri "
 
"za ki sake?"
 
Ya jefo mata tambaya, na waigo da kai na duba a kasa naga ashe kasan kafarsa ya sanya  ya danne ta, hakuri take ta  ba shi tana rokon  shi Dan Allah yayi hakuri ya kyaleta amma ina sai ma danne-danne yake a wayar sa , sai da ya ji Hajiya  na kwala mata kira sannan ya dauko sauran ruwan ya watsa mata shi a jiki yana cewa "gobe ma kiban ruwa a tsaye"
 
Waye Fahad ?"
 
Asalin labarin 

 
Fahad wani Mata shi ne matashi  da ji da kuruciya
 
 Fahad ba zai wuce shekara 30 ba a duniya Dan asalin garin katsina ne"
 
Mahaifin sa Alhaji Matawalle, su biyu ne tall a gurin mahaifan su da shi da kanwar sa Maryam,
 
Mahaifin  Alhaji Matawalle shi ne Alhaji Atiku da mahaifiyar su Alhaji Matawalle Hajiya Khadija, Alhaji matawalle da kanwarsa sun tashi cikin gata sosai sai dai duk da haka hakan bai sa sun sagarce ba,
 
sun tashi da isasshe  tarbiyya, Alhaji matawalle yayi makartar sa anan gida Najeria saboda Atiku bai yadda da tura shi karatu kasar waje ba .
 
Hajiya Maryam tana gama sakandiri wani ɗan abokin Alhaji Atiku yaganta aka aura masa ita,ya kuma  bata jari don kasuwanci.
 
  Lokacin da Alhaji  Matawallale  yaga ma karatun sa ya hadu da Hajiya wato Hajiya Zulaihat agarin kaduna ba'a dauki wani lokaci ba aka yi aure an yi biki lafiya amarya  ta tare agidan Alhaji  Matawalle.
 
 Hajiya Khadija da Hajiya Maryam bakaramin son Hajiya Zulaihat suke yi ba saboda soyayyar da suke wa Alhaji Matawalle.

 
 Dan Hjy zulaihat na farko shi ne Fahad Kuma Allah be kara ba ta haihuwa har sai da Fahad  ya kai shekara goma sha bakwai kafun Allah ya ba ta Kareem itakuwa tana kwadayin Allah ya ba ta diya mace, sai dai  kash Allah bai  ba ta ba hakan ne yasa tayan ke shawara Tana so za ta dauko Nabeela.
 
 Ta yi shawara da maigidanta akan hakan ba ta samu wata matsala ba ya amince.
 
Nabeela 'ya ce" ga kanwar Hajiya zulaihat wato Hajiya Luba ,sun tashi su biyar ne a gidan su amma Hajiya zulaihat ne babba sai  Hajiya luba daga ita sai kannen su maza Hajiya Zulaihat ta samu kanwar ta Hajiya Luba ta fada mata bukatar ta na son a bata Nabeela kanwar ta ta yi farin ciki Sosai dajin hakan Mahaifin  Nabeela shi ne Alh. kabeer, ba karamin mai kudi ba ne amma bai kai Alh. Matawalle ba haka dai  a ka zo daukar Nabeela lokacin takammala JSS2  alokacin Fahad yana jami'a shi kuma Kareem yana SS2 lokacin da Nabila ta zo shekaran ta goma sha uku a lokacin, ba da jimawa ba Allah ya baiwa Hajiya Zulaihat haihuwar ya mace suka yi wa kanwar Abba mai suna Maryam takwara sai aka rinka kirnta da Basma a gaskiya babu wata jituwa tsakanin Fahad da Nabeela se de ma fada ne za'a ce tsakaninsu, amma Kareem mutumin ta ne sosai sabida ko abinci za'aci ga kujeran ta ga nasa.
 
Cigaban labarin 
 

Hawaye ne suka zubo mata saboda yadda sanyin ruwan yake ratsa jikinta ta share hawayen ta zata fita yace "wa kika bar wa kofin ya fita da shi sum-sum ta zo ta dauki tire da i ta fita yana mai bin boobs din ta da kallo yariya karama amma da kayan manya ya dauke kai don kar ta rikitamasa tinani. A  bangaren Nabila  kuwa tana fita se ga Hajiya  tana nufo dakin suka yi clash ta ce me wannan ajikin ki haka kina ta diga ta bude baki za ta yi magana Ta ji an murda kofar dakin Zaro ido ta yi cike da tsoro take kallonsa.
Ku biyo mu a wannan kafar a gobe.
 
Taku har kullum 
AISHATU MUSA SANI
MOMMYN MUS'AB
 
07041105956
 
Share 
Comment