Bayani Kan Ciwon Sanyi Da Aka Fi Yadawa Ta Hanyar Jima'i 

Bayani Kan Ciwon Sanyi Da Aka Fi Yadawa Ta Hanyar Jima'i 

MOMMYN MUSAB SPECIAL  GROUP ONLINE TRAINING 
                 & 
  GYARAN JIKI
 
Bayani Kan Ciwon Sanyi Da Aka Fi Yadawa Ta Hanyar Jima'i 
 

 
Ciwon sanyi wanda aka fi yadawa ta hanyar jima'i (STD/STI)
 
 
Ciwon sanyi cuta ce da aka fi yadawa ta hanyar jima'i waton ta hanyar saduwa da mai dauke da ciwo shiyasa ake kiran dangin cututtukan da turanci da suna SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES/SEXUALLY INFECTION (STD/STI)
 
CUTUTTUKAN DA AKE YADAWA TA JIMA'I 
 
Ciwon sanyi an fi yaɗa sa ne ta hanyar jima'i kuma maza na iya harbin mata  da ciwon ko kuma su matan masu dauke da ciwon su sakawa mazan ciwon.

 
Ciwon yafi yaduwa kuma an fi samunsa ga maza masu neman mata ko mata masu bin mazaje. 
 
Haka kuma za'a yi iya samun cututtukam sanyi ta wata hanya da ba jimai ba kamar ta hanyar ba da jini ga marasa lafiya wato jini mai dauke da cutar sanyi daga wanu mutum, ko haduwar jiki
 

Fata da fata mai dauke da cutar ta fashe za ta iya harbin fatar wani mutum mai lafiya da cutar, ta jini ko ruwa ajiki dake a jikin fatar mai cutar zuwa fatar wanda bai da cutar wato idan akwai ƙofa budaddiya komin kakantarta zuwa cikin hanyoyin jinin wanda baya da ciwon a fata zai iya samun cutar, misali ta hanyar sunbata ko tsotsan alauran me ciwon, kota hanyarsa kayan sawarsa. 
Pant me dauke da kwayar cutar mai rai ,kota hanyar amfani da reza wanda wani yayi amfani da ita, reza mai dauke da kwayar cutar mai rai, da kuma wasu hanyoyin na daban, atakaice kwayoyin halittun da ake santa cutar ana yaɗa su ne daga wani mutu. Zuwa wani ta jini, maniyyi, ruwan farji ko ruwan jiki.

<d

iv dir="auto"> 

Aisha Musa Sani
Mommyn Mus'ab
 
Share✅
Edit❌
Comment✅