Kadarar Rayuwa:Fita Ta Hudu

Kadarar Rayuwa:Fita Ta Hudu
ƘADDARAR RAYUWA 
 
 
AISHATU MUSA SANI 
MOMMYN MUS'AB 
 
 
 
 
        
7️⃣&8️⃣
 
zaro ido suka yi a tare, murmushin manya Alh. yayi ya cigaba da cin abincin sa, a bangaren Fahad kuwa ji yayi ya koshi da abincin, amma saboda karya batawa abba rai yadan tsakuri abinci ya ture, abba ne na biyunsa a hamdala kowa ya gama cin abinci aka koma main falo a nata hirar bayan rabowa, Abba ya ce "Kareem daukomin akwatin da ka kai falour na "Kareem ya ce "Ok abba baban ko ƙaramin" Abba ne ya ce "Ƙaramin " Tashi ya yi ya nufi sama ya dauko akwatin bayan ya kawo AKwatin abba ya ce  "Ki bude akwatinnan ki raba kowa tsarabarsa"
Hajja ta tashi ta fara rabawa kowa tsarabansa se ji kuke "Wow.wow wow!" Hajja se da ta karar da akwatin tass bata dauki ko daya ba saboda tasan yadda alh yake mata tsaraba  ta ba kowa  tsarabar sa sunata godiya hajiya maryam ne ta ce "Yaya zan tafi saboda mangariba ya gabato " godiya suka mata alh ya ce "Kareem get a key ka zo ka kaisu"   Abba da Fahat kuwa masallaci suka wuce basu shigo gidan ba se da suka ga batar da sallah isha 
 
A bangaren hajiya kuma kitchen ta shiga ta dauko kunnun aya ta fasa feak ta kafa kai se da taga karshen cup, bude frieg tayi ta dauko kwai guda daya ta fasa tamatsa lipton ta kaɗa ta shanye,  plate ta dauka ta hada kankana da kwakwa da kanan fari da zuma da madara da a wuri daya ta ajiye ta fita a kitchen din don yin sallan magrib.
 
 
Tana fita bata wuce ko ina ba se dakin Nabeela  ta tura kofa ta sameta tana addu ta idar da sallah ,ta ce " Yauwa nabeela idan kin idar ki je kitchen zaki ga trey na hada komi da komi kimin blanding "  "To " Nabeela ta ce Hajiya kuma bangaren ta Ta wuce ta yi wanka ta tada sallah tana idarwa ta bude kofar da zai sada ta da dakin alh batare da kowa ya san iba ,shiga ta yi ta karewa dakin kallo taga bawani gyara da zata masa ,boner ta dauka ta jona da sucket se da yayi zafi ta zuba kanan fari da na'a na'a Ta tsugunna akai ya ratsata ,bayan yagama ratsata wanda ita da kanta ta san ta yi kif kif ta dauko turaren wuta ta zuba akai ya bunke dakin .Fita tayi tasamu nabeela a falo ta ce "Nabeela ina aikan nawa "Nabeela ne ta ce "Hajja nasa miki a frige" "Ok" ta ce  Ta juya sannan ta ce "Nabeela ki kashe kallon nan kikwanta da wurifa saboda kihuta yau munsha aiki Nabeela ne ta ce "Wlh hajiya nima a gajiye nake nasan in nakwanta Haka to zanyi bacci bansamu ishaba " Juyawa tayi ta nufi frijge ta dauko jug din da kanan. Kofuna ta nufi dakinta .
 
Tana zuwa ta zuba su a friege nata ta tayar da sallan isha .
 
Tana i darwa ta tashi Ta nufi gaban mirrow ta zauna ba wani kwalliya tayi sosaiba gaskiya ,amma tayi ruwan turarurruka kam ajikinta kala -kala  Wasu kayan bacci adauko tasaka ajikinta masu santsi da sheki ta kara fesa turare ,sannan ta dauko after dreess tasaka .
Tana rayawa aranta cewa allah yasa kaman yadda mom Mus'ab tace tayi tayi galaba bayan abba yada wone yanemi  hajja a falon sama hajja tana shiga tasa meshi da Fahad Natsungun ne, hajja tasamu guri tazauna.  Abba yafara magana da cewa 
"wato fahad kabani mamaki ace dahankalinka DA iliminka DA tinaninka ace kabar cuta ajikinka tayi  shekara DA shekaru tana cinka  tana cutar da lafiyanka haba !haba !!haba !!!fahad."
hakuri ya fara  bawa abba dakatardashi abba yayi ya ce
 "zance dayane fahad ni alh Matawalle nabaka nanda sati daya ka fitoda matar da kakeso kokuma na sa ma mata dakaina "
 dagokai fahad yayi ya kalli abban sa ,abbane ya ce "bazan sanja magana ba" hajja ne tace, AI alh sati dayama yayi yawa Kamata yayi ace ka bashi nan da kwana uku" hakade suka masa fada sosai ya'amince zekawo mata a sati guda .yana fitowa gidansu Hashim ya nufa yasameshi afalo yana kallo,hisham kuwa ganin mood din abokin sanne ya ce 
"Yade Fahad lafiya kam naganka awannan lokacin" Fahad yabude bakinsa dayaji yamai nauyi ya ce "Hisham abba yakasheni " Hisham ne ya ce "Subhanallah meyafaru" "yalabar tamasa komai daya faru tsakanin sa da abba" dariya hisham yayi ya ce "wlh abba yamin daidai wlh" tsaki fahad  yaja yace 
 
"kai dan iska ne wlh nazo gunka kabani shawara katsaya mun renin wayo da dariyar hauka" Dariya yayi ya ce,"wlh Dr in zakabi ta tawa kabasu zabi kawai su zabar ma mata" dubanshi yayi ya ce,"haba Hashim yanzu ace kamar ni wanda mata suke mararI na ace za ayiwa auren dole haba, niyan zu nayan ke hukunci  zan fidda samrah kawai tunda yarinyarnan batada laifi tanada ilimin boko gata wayayya" tsaki Hashim yayi ya ce
 
" chan maka amma de nikam banga a bunso ajikin wannan me ido a tsayen ba" tsaki yayi  ya ce "Shikenan nawuce "suka yi 
 Bankwana yadawo gida yana shigowa sukaci karoda nabeela tadawo daga lesson kallon ta ya tsayayi tsaf ya ce
 
 "kinwani rungume Qur'ani bayan kinsan da haila ajikin ki "
 
duban kanta tayi taga taina jinin yafito murmushin takaici yayi ya ce 
 
 
"karki manta wayeni fa Dr ne nasan komi inagane maceme haila daga idonta da goshinta"
 
 tsuke baki tayi ta ce
 
" ba complete bane fa"
 
 tsaki yayi  Ya ce 
 
"Tab su abba sunsha dadi ,wai kunun zakin me haila"
 
Karaf se akunnenta ta ce
 
Jarabebbe harsemun sharri ,to ni da dazu nahe tsarkin ishane na ganshi" 
 
Kwafa yayi yawuce ta Yayi dakinsa .
 
 
Abangaren hajja kuwa bayan fitan Fahad dakinta ta koma tasake shiri tasa key ,tacire wannan after dress din tanufi Fridge tadako jug da ƙananan kofuna tanufi  dawowa dakin alh matawalle,Tana shiga tasa meshi Sarkin aiki har yaja system yafara dannawa ,tana shigowa yaji wani kamshi ya ziyarci hancinsa ,dagowa yayi da sauri yakai kallonsa kanta ,hannunta rike da jug ,wani murmushi yasake mai nuna tsantsar farin cikinsa ,takariso ta ajiye jug din a beside Na gado tazuba masa ta mikamai tazuba nata 
 
Kallonta yake cike da daukar hankali yana sakin murmushi zama tayi kusa dashi ta ce
 
"Kai alh kai baka gajiya da aikine kodan baccinan bakaji ga gajiyar hanya "
 
Dubanta yayi ya ce 
 
"Ah aihanzukam nagama aiki tunda kikazo amma bari na yi save inkasheta pls "
 
"Ok" tace 
Kafun takai kofin bakita ta kwankwade shi duka ,ta kara wani seda tasha kofi uku sannan ta ajiye alh kam gabadaya yagama zaucewa daganin yanayin matar nasa ,burinsa su kasance tare  a gaggauce ya gama Yajuyo gareta , Yana kama tafukan hannayenta wani zim zim taji alama dai abubuwan datasha zasu fara aiki .
 
 
Alh kam kaman yaro haka yadawo ya dinga Sarrafa matarshi ,aikin bukatuwa da juna dasuke basuja wasanba alh yanemi hanyar sa Yana shiga wani dadi da gardi ya ratsashi ,aikuwa yadinga mata kalai kaman bazw denaba ya ce 
 
 
"Wayyo hajiya Allah yamiki albarka ,yasaka miki ,agaskiya ina jin dadinki ako da yaushe ,shiyasa kika kasa tsufa agurina ,akullum ina alfahari dake ,allah yahana ranar da zan miki kishiya "
 
Yanata zubo kalamai .
 
Hajiya kuwa godiya takewa allah daya hadata da wannan baiwar allah mom Mus'ab domin duk wani sirrin gyaran jiki itane ta basu ,magun guna masu inganci da karawa jiki lafiya wanda duk zallan fruit ne babu na cutarwa ,sannan tana jin dadin training online datashiga na mom Mus'ab wanda takeyi (Fans ga maison shiga pc me)
 
Hakade suka kasance da juna cikin farin ciki.
 
 
A bangaren Fahad Yana shiga ya dauko wayar sa yaga samrah ta masa 4miss call, tsaki yayi yabi bayan kiran nata, tana ganin kiransa taturre murja da take Jikin ta tadauka Cikin kashe murya da kisisina  ta ce 
 
"Assalamu alaikum my hayaty"
 
Fahad ne ya ce 
 
"Wslm habibty yakike "
 
Samrah ta ce 
 
"I'm  Fine  but mesa bakadau wayana ba hayaty"
 
Murmushi Fahad yayi ya ce 
 
"Haba habibty ina hanyane "
 
Ta ce 
 
"Hayaty ina kaje acikin daren nan "tana maganar cikin tashin hankali
 
Murmushi Fahad yayi ya ce 
 
"naje gidansu hisham ne fa "
 
Bayyana nanniyar ajiyan zuciya tayi ta ce 
 
"Kai har hankalina ya kwanta nadauka kana tare da watane "
 
Murmushi yayi ya ce 
 
"No "
 
(Nace Fahad kafadi gaskiya ba Nabeela ka titsiyeba )
 
Hakade suka cigaba da hirar soyyayya 
 
Tadine tayi dadi  Fahad ya ce
 
"Albishirinki "
 
Tace goro
 
"Inaji a jikina likacin auren mu yazo "
 
wani tsalle tabuga ta ce 
 
"wow my heart Dan Allah"
 
 ya ce 
 
"dagaske" ta ce to 
 
"yaushe zakazo"
 
 yace
 
 "gobemana" Dariya tayi ta ce 
 
"kace inada babban bako"
 
Yace "gaskiya "
 
 haka suka cigaba da hiransu nasoyayya sukayi bankwa na, jefar da wayan ta tayi tayi tagumi, Ƙawarta murja Wanda tagama tsareta da idone ta matso tace 
 
"yade samrah"
 
 ta ce 
 
"murja ina fargaban Ranar da Fahad zai gane ni member ne a lessbian ladies nagarin nan"
 
 murmushi murja tayi tana shafa wuyan ta ta ce 
 
"haba Samrah karkibada niman akandan wannan, toma tayaze ganene bayan kinsan KO iyayenmu basu sanda zancen nanba kuma de kinji me boka ya fadamiki"
 
 zatayi magana tahade bakin su waje guda tafara kissing duk don taman tarda DA ita Wannan tinanin
 
 
Waye samrah ?
 
Samrah wanda asalin sunan ta shine Aisha yace ga alh Muhammad, alh muhammad dansiyasa ne Kuma shahararren  Dan boko.
 
 
 yana da Mata sunan ta hajiya Binta, hajiya binta babbar judges ne Wanda aikin ta baya barin ta ta kula DA iyalen ta, haka zalika shima alh Muhammad siyasa bata barin shi ya zauna a gida atakaicede awannan gida rayuwa akeyi irin ta turawa kowa bedamu da damuwar kowaba, cewar su they have a right suyi kome suke so, hakan yasa Samrah basu sami kulawar iyaye ba sede me'aiki ,lokacin da Sam rah ta gama primary aka dauke ta se body school hakan yasa babuwa ta shakuwa tsakaninta DA iyayenta  ,samrah tana da kanwa gudaya DA ya ya daya, Wanda yayan ta ya mutune sana diyar safarar hodar iblis hakan yasa akaka mashi yayi kokarin guduwa amma akaharbeshi ,amma hakan baisa iyayen su yin hankaliba   Sedema  ciga bada harkokin su na rayuwa.
 
 
 A wannan gidan babu wata karamar malaika kamar kanwar samrah wato hafsa tana da kokari sosai ,hatta Islamiyya ita tasaka kanta tareda temakon baba megadi, alh Muhammad beda muda iyalin saba hakan yasa haji ya Binta a matsanan ciyar damuwa,. hajiya Binta tana da Ƙawa hajiya mero hajiya merone ta bata shawarar akan me zata tsaya namiji na batamata rai aikawai tanemawa kanta mafita, hakanne yasa hajiya Binta yanke hukunci tahanyar daukar shawarar kawarta hajiya mero ita tarakata tayi register a matsayin memaber na lessbian ladies, hajiya a wata rana hajiya mero tazo gidan bayan sun gama abunda zasuyi zasufita hajiya Binta tace barina duba.samrah DA hafsee, alokacin da suka shiga suka tarar da Samrah tafito daga wanka daga ita se tawul, hakan bakaramin rikita hajiya mero yayiba ganin nonon Samrah Wanda suka taso a towel din  da tsala -tsalan cinyoyinta, DA gashinta daya kwanto har kafadun ta ,hajiya Binta ta lura da kallon da hajiya mero keyiwa yartata ,hakan yasata cewa sutafi.
 
 
 tun daga wannan lokacin hjy mero ta kewa samrah hidima, Samrah tsaf tagane nufinta do min itama yar hanuce tun a body school yanzu tana 100 level.
 
 wata rana hjy mero tazo ta tambayi hjy Binta zata fitada Samrah Hajiya bata damuba ta'amince suka fita sukayi gidan haji ya mero.
 
 
 
 
 
07041105956
 
Share 
Comment✅