Yadda zaki sarrafa Ɓawon Lemon Tsami, wurin gyaran fuska

Yadda zaki sarrafa Ɓawon Lemon Tsami, wurin gyaran fuska

Ƴar uwa zaki tanadi ɓawon Lemon Tsaminki mai kyau ki busar da shi, ta hanyar ɗaura shi kan rana.  Sai ki daka ya zama gari idan kin tabbatar da ya bushen. Ki haɗa da garin zogale da man zaitun ki rinƙa shafawa a fuskarki, ki tabbatar kin wanke da ruwan ɗumu.

Ba shakka cikin ƙanƙanin lokaci fuskarki za ta yi fresh gwanin sha'awa.