SIRRIN GYARAN GASHI NA MUSAMMAN

SIRRIN GYARAN GASHI NA MUSAMMAN

SIRRIN GYARAN GASHI NA MUSAMMAN

Sister idan kina buƙatar laushin gashi da tsawo da baƙi ki gwada wannan haɗin insha Allah zaki ga aiki.

Kayan haɗi:

•Kwai: 2
•Man zaitun
•Man kwakwa

Farko zaki samu kwai ki fasa cikin roba, ki ka ɗa shi sosai, sai ki zuba man zaitun cokali 5 ki haɗe su ki juya sosai ,sai ki raba gashin kashi huɗu, ki shafa ko ina ya jiƙa kanki sosae sai kisa baƙar leda ki rufe gashin tsawon 2hours sai ki wanke da ruwan ɗumi. Idan ya sha iska sai ki rinƙa tsaga gashin kamar zaki yi kitso ƙananu ki shafa man kwakwa idan kin gama ki rufe da baƙar leda ya ɗauki lokaci sai ki warware. In sha Allah idan ki ka yi haka 2 to 3 times gashin ki zai yi tsawo da laushi na musamman.