Gwamnatin Nijeriya Za Ta Samar Da Aikin Yi Ga Matasa Miliyan 1

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Samar Da Aikin Yi Ga Matasa Miliyan 1

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Samar Da Aikin Yi Ga Matasa Miliyan 1

Mataimakin Shugaban Nijeriya Kashim Shattima ya bayyana shiryawar gwamnatin tarayya na samar da aikin yi na zamani ga matasa mutum miliyan daya.

Mataimakin shugaban kasa ya fadi haka a fadar gwamnatin tarayya a Litinin ya nuna kudurinsa na son hada kai da kasar Koriya domin cike gibin da ake da shi a harkokin fasahar zamani.