Gwamnan Adamawa ya naɗa sarakuna a sabbin masarautun da ya ƙirƙira
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya naɗa sarakuna a sabbin masarautun da ya ƙirƙiro.
DW ta rawaito wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Humwashi Wonosikou ya sanya wa hannu ta bayyana sunayen sabbin sarakunan kamar haka:
-HRH Alhaji Sani Ahmadu Ribadu: Sarkin Fufore
-HRH Barrister Alheri B. Nyako: Sarkin Huba
-HRH Farfesa Bulus Luka Gadiga: Sarkin Michika
-HRH Dr. Ali Danburam: Sarkin Madagali
-HRH Aggrey Ali: Sarkin Gombi
-HRH Ahmadu Saibaru: Sarkin Maiha
-HRH John Dio: Sarkin Yungur
managarciya