Laifukkan da ke kai Mutum Shiga Wuta a gobe lahira

Laifukkan da ke kai Mutum Shiga Wuta a gobe lahira
 
Laifukkan da ke kai Mutum Shiga Wuta a gobe lahira
 

Zina, luwadi, madigo, Fyade, Cin riba, bashi da ruwa, Algusu, kaima barayi bayani,  tauye ma'auni,
 
 Auren kisan wuta, saduwa kafin aure, cin amanar iyali, cin dukiyar marayu, bada cin hanci, Kashe mu raba,
 

zinar malamin islamiyya da dalibarsa, luwadin malamin makarantar allo da almajirinsa, zinar malamin sakandare ko jami'a da dalibar ka a makaranta,
 
 zinar maigida da yar'aikinsa, Zinar Hajiya da direban gida, kin zuwa wurin aiki, ha'incin wurin aiki, rashin kula da iyaye, 
 
rashin kula da i'ya'li take hakkin makwabtaka, shedar zur, kazafi, chi''da addini, Giba, annamimanci, yanke zumunta, 
 
karya alkawari, yaudara, rashin adalci, goyon bayan zalunci, kishin hauka irin Na mata, da cutatar da makwabci, 
 
Sa che maganin asibiti daga likita, Saida littafan makaranta daga principal, magudin jarrabawa,
 
 Sukuma 'yan sanda Ansar na goro daga miyagun mutane  Over load daga mugun direba ..
 
Don Allah a gaya Mani laifi guda cikin wadannan da ba'a aikatawa a bayan kasa? .
Allah ya shiryar da mu baki daya.