Yanda Ake Haɗa POTATO AND MEATBALLS Cikin Sauƙi
BASAKKWACE'Z KITCHEN
30122021
POTATO AND MEATBALLS
INGREDIENTS:-
Irish potatoes
Minced Meat
Attarugu
Dandano da kayan kamshi
Albasa
Mangyada
Garin buredi ko fulawa
Kwai
METHOD:
Ki dafa dankali ya dahu kiyi mashing dinsa, ki jajjagen tarugu da albasa ki zuba akai, kisa dandano da kayan kamshinki, sai kizuba garin biredi ciki ko fulawa kadan a ciki don ya danyi karfi. Ki juya su hade gaba daya.
Ki dakko Minced meat da kika tafasa ki ka soya sama sama da maggi da kayan kamshinki. Kirika taba hadin dankalin kina zuba hadin naman a tsakiya kina mulmulewa kamar yadda kika gani a hoton.
Inkin gama ki sa a ruwan kwai ki soya enjoy
08167151176
MRSBASAKKWACE.
DAN ALLAH NUMBER TA DON IN KINA DA TAMBAYA NAKE RUBUTA TA A JIKIN POST,BADON KU YI TA MIN FLASHING BA KUNA CE MIN WAYE,NI BA HAJIYA BA CE KUDE NA MIN FLASHING INNA KIRA IN JI BA MAGANA ME MAHIMMANCI BACE.
INA GODIYA MASOYA DA KULLUM KUKE ƘARA YAWA,WASU SUMIN KIRA WASU MESSAGE WASU SAƘO TA WTSPP,ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI ALLAH YA BAR ZUMUNTA,INA JIN DAƊIN KULAWAR KU GARENI HABIBATIES
managarciya