Yadda Za Ki Samar Da Zebra Cake Na-musamman

Yadda Za Ki Samar Da Zebra Cake Na-musamman
Kayan haɗi
Flour 3 cup
Sugar 1/2cup or more
Butter 250grm
Milk 1tin
Vanillah flavour 2tspn
Egg 10 or 8
Cocoa powder
Baking powder
Method
Firstly zaki samu bowl mai fadi ki sakah butter and sugar kita mixing dinsu harsai sunyi smooth sannan kina sakah ƙwai kina cigabah da mixing harsai ƙwai ya ƙare snanan ki sakaah milk, baking powder, flavour ki kara mixing dinsu sosai snanan kina zuba flour kina juyawa harsai sun haɗe jikinsu
Sai ki raba batter din biyu rabi ki sakah cocoa powder ki juya sosai  
Ki samu baking pan saikina zubha batter din marah cocoa snanan ki sakah me cocoa din a tsakiya Haka zaki tayi harki gamah 
Sai ki samu toothpick kina jan layin kina kai shi tsakiya inkika gamah Bake at preheated oven at 180 degrees