Shugaban EFCC ya yi alƙawalin fallasa masu ɗaukar nauyin ta'addanci a Nijeriya

Shugaban EFCC Abdulrashid Bawa ya yi alƙawalin  sai ya fallasa masu ɗaukar nauyin ta'addanci a ƙasar Nijeriya ko da zai rasa ransa 
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci rashawar ya lashi takobin fallasa masu ɗaukar nauyin ta'addancin da ke faruwa a Najeriya wanda ya ƙi ci ya ƙi canyewa.

Abdulrashid ya bayyana hakan ne jim kaɗan bayan da ya farfaɗo daga dogon suman da ya yi ne a jiya Alhamis.

Shugaban jiri ya ɗauke shi a lokacin da yake jawabi a fadar shugaban ƙasa, abin da ake ta yaɗa cewa ya faɗi a ƙasa.