YANDA ZA KI YI TUWON FULAWA NAMUSAMMAN
Dafarko dai Zaki nemi flour dinki daidai yanda ki ke so kisamu yeast Shima Dan kadan Bada yawa bah se baking powder kadan se Maggi Shima daidai yanda xebaki taste me Dadi Dan baxance ga iya measurements da xa ki yi amfani ba sbd bansan adadin yanda xakiyibah seki hadasu waje Daya kiyi mixing nasu a kwano sekizo kiduba ruwanki ki kwaba shi dakyau Kuma da kauri Zaki kwaba ba ruwa ruwa bah yauwa
sbd koh beyi ruwa bah yeast din da kksan Shima Yana iya sashi ya tsinke si da kauri xakiyishi kamar kwabin taliyan hausa but karya kaishi tauri duka yauwa ina fata kin fahimta idan kin gama kwabin sekidan rufeshi yadan tasa seki koma kan kuli dinki Wanda aka daka idan Baki samu dakakke bah sekiyi amfanida me Kura Kura kidaka abinki yy laushi sekisa tattasenki da albasa sekisa tarugu inkinaso inkuma bakison yaji shknn Amma da tarugu yafi Dadi gsky sekisa Maggi aciki kidage ko ina ya hade jikinsa seki daura awuta kisa mangyada kisoya bafawai Zaki cika Mai din bane sama sama zakisa kiyi suya irin yanda akema dambun kifi koh kafi tsire tom daganan idan yasoyu seki sauke kibarshi yasha iska zaki iya dandanawa inkinaso ammfa bance kici dayawa bah ehe dan inkin cinye babu ruwana
Kuma babu mebaki daganan seki dauko flournki da kk hada sekidan gutsura daidai size dinda kkso seki budeshi yadanyi fadi seki sauki kulinki da kk soya sekizuba aciki haka zakiyita yi harki gama sekije kisoya sannan wajen suya bawai zaki bashi wuta bane aa sama sama zakisa sbd cikin ya dahu sosai tohm dagana seki kwashe kibari yasha iska kafin kici dan idan kk babbake baki bb ruwana garin sauri seki nemin juice dinki me dadi ki hada da shi.