HASASHIYAR SHINKAFA:Haɗi Ne Da Yakamata Kowace Mace Ta Ƙware Kansa

HASASHIYAR SHINKAFA:Haɗi Ne Da Yakamata Kowace Mace Ta Ƙware Kansa

BASAKKWACE'Z KITCHEN

HASASHIYAR SHINKAFA

INGREDIENTS
Kaza
Shinkafa
Bota
Curry
Green pies
Karas
Cabbage
Pies
Kayan miya
Mai

METHOD
Uwar gida kisami shinkafarki da kika fara dafawa tayi rabin dahuwa,wato da garas garas dinta ki zuba a kwano kiyanka green pies da karas da cabbage, kizuba pies kiyanka attaruhu da dafaffen kwai kizuba maggi, curry, gishiri,kizuba man gyada kadan kijuya shinkafan da wannan kayan da kika zuba.to dama kin wanke kazarki kin cire kai da kafa da kayan ciki kinshafe Kazan da maggi da kayan kamshi,da attaruhu da kika jajjage da curry,sannan ki zazzare ƙashin jikin ta, ki yi ta sala sala ki zuba  bota,ki cakuɗa shi ki zuba shinkafar da kika hada a cikin zakar ki cakuɗa ya haɗe se ki sa akwano ki  kisa a oven ki gasa


MRSBASAKKWACE