DAY 4: @RAMADAN  KAREEM: How To Make BREAD AND CHICKEN SOURCE TOAST BAKE

DAY 4: @RAMADAN  KAREEM: How To Make BREAD AND CHICKEN SOURCE TOAST BAKE

BASAKKWACE'Z KITCHEN

      DAY 4: RAMADAN  KAREEM

BREAD AND CHICKEN SOURCE TOAST BAKE


INGREDIENTS
Bread me yanka yanka
Naman kaza
karas
latas
kabeji
Tattasai
Tumatur
Spices
Magi
Mangyada.

METHOD
Aunty na da farko zaki ɗauko namar kazan ki da kika riga kika tafasa,kika yi shi sala sala,kika sa a mai kika soya da karas,kabej,tattasai,tumatur,albasa spices,magi ,latas shi zaki zuba daga ƙarshe bayan kin sauke, kaskon suyar daga kan wuta,se ki ɗauko bread ɗinki me yanka yanka ki zuba haɗin ki ,se ki ɗauko ɗaya ki kifa,ki sa a cikin toster ki gasa da ya gasu se se ci.


MRS BASAKKWACE.