Yanda Za Ki Haɗa Chicken Souvlaki Mai Daɗin Gaske

Yanda Za Ki Haɗa Chicken Souvlaki Mai Daɗin Gaske


 Chicken Souvlaki 
  

INGREDIENTS
Pita Bread
Tomatoes
Red Onions
Romaine or Iceberg Lettuce
Tzatziki Sauce

METHOD
Dafarko zaki ɗauko plate ɗinki ki me kyau se ki ɗauko pita bread ɗinki,ki shimfiɗa kan plate ɗin,se ki kawo latas ki shimfiɗa,se ki kawo gasashen tsokar kazar ki ki zuba,ki dauko yankakken albasan ki ki zuba,se ki dauko yankakken tumatur ɗinki ki xuba,se ki ɗauko tzatziki sauce ɗinki ki xuba,shikenan se ci.

MRSBASAKKWACE.