Haɗarin mota ya kashe mutane 295 a Nijeriya

Haɗarin mota ya kashe mutane 295 a Nijeriya

Aƙalla Mutane 295 ne suka rasa rayukansu a haɗarin mota a wata uku na farkon shekarar 2024 da ake ciki Kamar yadda binciken jarida daily trust ya bayyana.
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa ta ce yawan ƙididdigar da jaridar take da shi bai zo daidai da wanda yake hannunta ba, amma kuma ba ta gabatar da natan ba.
An samu bayanin ne a hatsarin da ke faruwa a manyan titunan da ake ba suwa ga jaridun kasa a tsakanin watannin.