CHIPS SALAD:Haɗin Dankalin Turawa Mai Sauƙi Da Daɗi

      CHIPS SALAD:Haɗin Dankalin Turawa Mai Sauƙi Da Daɗi

BASAKKWACE'Z KITCHEN

      CHIPS SALAD


 
ABUBUWAN BUƘATA
Dankali
Hanta.
Kwai Heinze 
Beanse
cream salad
Cocomber. 
Carrot salt. 
Attarugu
 

YANDA ZAKI HAƊA
Aunty na Kidafa hantarki da Curry. Maggi gishiri ki Saiki jajja ga a tarugunki da  Albasa ki. soyayadahu  Sosai saikiyanka. Dan  Kali atsaye kisoya  Idan dankalin ya huce Kijuye.

A plate maifaɗi Saiki kawo hanta kisa  Akan dankalin kiyanka Cocumber a round ki Kizagaye dankalin da Ita tumatur. Makiyanka a round.
Ki zagaye cocunber ki yanyanka ƙwai shima a round Kizagaye shida tumatir ƴwan kuma da Heanze beans... Tsakiya ki cike dasalad Creame. Ki kaiwa oga Ko baki koyara inza aci ajujjuya shi

 


MRSBASAKKWACE