Tag: Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya fifita harkokin siyasarsa da jami'iyarsa ta PDP kan rayukka da dukiyoyin jama'ar jihar Sakkwato.
Tambuwal ya fifita siyasa kan rayuwar al'ummar Sakkwato-----Malami...
Honarabul Malami Muhammad Galadanci da aka fi sani da Bajare ne ya sanar da hakan...