How To Make Watermelon Milk Shake

How To Make Watermelon Milk Shake


Abubuwan da ake bukata:
Kankana
Madara
Yoghurt
Sugar
Kankana.

Yanda zaki hada: zaki yanka kankanan ki wanke, ki cire 'ya'yan da ke cikin kanakana, madaran gari gefe da suga Sai ki zuba acikin blender. Ki saka kankara da yoghurt din ki. Kiyi blending Sai ki juye a cup. Ga dadi ga lafiya a jiki.

Wannan haɗin yana da kyau ga lafiyar mutum abi ne da yakamata mutne su riƙa shan sha lokaci bayan lokaci ganin yanda yake taimakawa ga kuzarin mutum.

Wannan haɗin baya da wata wahala a wurin samarwa ganin sauƙinsa da muhimmancinsa muka samar da shi don taimakwa ga lafiya jiki ta mutane.

Lemun Kankana da madara zai taimaka wajen samar da buƙatar da ake da ita ta samarda ƙwaoyin kariyar lafiya jiki da gani da ji.