Atiku Ne Yafi Cancantar Zama Shugaban Ƙasa A 2023---Alhaji Yaro Gobirawa
Sanannen ɗan kasuwar nan na jihar Sakkwato Alhaji Yaro Gobirawa ya jingine goyon bayansa ga Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal in da ya rungumi tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar a takarar shugaban ƙasa 2023. A wani faifan bidiyon da Yaro Gobirawa ya bayyana goyon bayansa ya ce ba wani ɗan takara da ya cancanta fiye da Atiku za su goyi bayan takararsa a 2023.
Atiku Ne Yafi Cancantar Zama Shugaban Ƙasa A 2023---Alhaji Yaro Gobirawa
managarciya