Yanda Za Ki Haɗa Kunun Madara Da Kwakwa Na Musamman
Yanda Za Ki Haɗa Kunun Madara Da Kwakwa Na Musamman
2cups of milk
2cups of coconut milk
3tbspn cornflour ( some use flour, wheats etc)
2tbspn of plombs ( other use couscous)
2 cardamom pods ( milk flavor, vanilla banana flavor)
Cook the plombs together with the milk and cardamom until soft
Mix cornflour and add to the boiling milk it will be thick ( in baiyi miki kauri ba add again!)
Da zaran kin yi haka kin kammala haɗinki sha kawai ya rage bayan ya ɗan yi sanyi a firij ko an sanya ƙanƙara a ciki.
Kunun na musamman ne har dai ga ma'urata domin yana ƙara masu lafiya ta jiki, yakan sanya wa mutum kuzari a cikin lamurransa na yau da kullum.
Na yi ta haɗa wannan kunun yana da matuƙar al'fanu hakan ya sanya na kawo shi domin al'ummata su amfana, musamman mata.
Sadiya Attahiru Jabo
managarciya