YANDA AKE HADA MELON JUICE MAI DADIN GASKE
ONE WEEK WHATSAPP CLASS
@BASAKKWACE'Z KITCHEN
MELON JUICE
INGREDIENTS
Cantaloupe rabi
Madara rabin gwangoni
Sugar
Method
Dafarko aunty na zaki wanke Cantaloupe d'in ki, ki cire bayan, ki yayyanka kisa a blander ki markada, se ki zuba madaran ki, da sugar, ki k'ara markada shi,melon yana k'ara lafiya sosai a jikin d'an adam.
Wannan hadin mai sauki a lokacin samar da shi, baya da wata wahala kuma ga shi da inganci a wurin gyaran lafiya da jikin mutum.
Rika shan wannan hadin nada matukar muhimmanci ga lafiyar jini da jijiyoyin mutum, kar a yi wasa da wannan hadin a rika samar da shi a lokutta na musamman.
MRSBASAKKWACE
managarciya