DAY 22 @RAMADAN  KAREEM: HOW TO MAKE WATER MELON JUICE

DAY 22 @RAMADAN  KAREEM: HOW TO MAKE WATER MELON JUICE

BASAKKWACE'Z KITCHEN

DAY 22 RAMADAN  KAREEM

 WATER MELON JUICE

INGREDIENTS
Water Melon rabi
Sugar kwatan gwango
Lamun zaƙi
Flavour
Ƙanƙara
Strawberry

METHOD
Da farko aunty na zaki wanke kan-kanar ki,ki cire bayan,ki cire ƙwallon ciki,se ki sa a blanda ki niƙa,se ki tace,ki ɗauko flavour da sugar ki kizuba ki jujjuya,se ki ɗauko jug ɗinki me kyau da tsafta ki zuba,ki ɗauko lamun ki da kika yanka da ƙanƙarar ki ki jefe da strawberry ki ,se sha

MRS BASAKKWACE