Yanda Za Ki Haɗa FRIED MACARONI Ta Alfarma
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Yanda Za Ki Haɗa FRIED MACARONI Ta Alfarma
INGREDIENTS
Macroni
manyaɗa
kori
kara fish
tumatur
latas ko lansir
maggi gishiri
kayan ƙamshi
METHOD
Dafarko aunty na zaki ɗaura tukunyar ki kan wuta,kisa ruwa dai dai yanda kike son yawan abincin kar ki cika ruwa gudun karta caɓe miki ,se ki zuba kayan kamshi da mangyadan ki da gishiri da kori,se ki rufe ya tausa,bayan ya tausa se ki zuba makaronin ki,ki jujjuya gudun kar ya dunkule waje daya,se ki rufe ki bashi mintina asirin se ki buɗe ki ɗauko maggin ki ki zuwa se ki ɗauko tumatur din ki da kika riga kika yanka manya ki zuba a sama,se ki kara rufewa for 3munites se sauke,ki barbada latas ɗin ki ko lansir ɗin da kika riga kika yanka kuci kuci,se ci.
MRS BASAKKWACE
managarciya