Potatoes Roll:Hadi Don Inganta Kaifin Basira
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Potatoes Roll:Hadi
INGREDIENTS
Dankalin Hausa
Flour 3cups
Salt to taste
Egg (optional)
Cabbage
Meat
Milk
Carrot
Shredded chicken
Spices
Method
Da farko uwar gida zaki dafa dan kalin hausar ki,ki ɓare bayan,ki tumurmusa shi ,se kwaɓa kamar zaki meat pie se ki gutsoro shi,ki murza shi akan tray ye faɗi
The fillings
Ki saka attaruhu kaɗan da albasa a pan ɗ ki soyasu kisa spices da shredded chicken ɗinki da cabbage da kika yanka da carrot kiɗan soyasu kaɗan da namar ki na kaza karki sa ruwa kisaka seasoning da kike using saiki sauke kar ki bari ya dafe,saiki ɗaukko ki saka a gefen flour da kika gasa a gefe ɗaya kiy rolling a ƙarshe kisa kwaɓin yai serving as gum dan kar ya buɗe,se ki gasa a oven
MRS BASAKKWACE
managarciya