Mint leave juice Da Yake Taimakon Lafiyar Al'umma

Mint leave juice Da Yake Taimakon Lafiyar Al'umma
ZEZA'S CUISINE
Mint leave juice 
Ingredients
Mint leave (na 'a na'a)
Suger
Clove's(kannanfari)
Ginger (cotta) danye
Ya ce zaki yi 
Da farko zaki wanke 
Na 'a na' a sai kankare cittanki  anman kadan sai hada shi da
 Na na an ki kisa
 Kananfari kadan don ya Nada karfi ki sa sugarn ki. sai ki blending nasu sai ki tace ki
Ki zuba food colour (optional ) sai ki sa ice block ko kisa a fridge .
Zaki iya   samunglass cup saiki sa kankara ciki saiki yanka lemon tsami circle saiki sa a cikin sanan saiki zuba juice din da kk hada ki sa ganyen kadan a Sama (irin mai ukun nan na Sama wanada yake topowa aka curu zaki ganshi uku a hade ko biyu)saiki sa straw shikenan kin gama 
ENJOY
By :Zainab Muhammad jibril(zeza's cuisine),Zainab Alhassan ahmad, Asma'u Auwal nasidi ( hussnerh's delicacies)&Hafsat Muhammad (yar gatah admin of taurarin mata ).