DAY 4 RAMADAN  KAREEM: How To  Make EGGS CAKE

DAY 4 RAMADAN  KAREEM: How To  Make EGGS CAKE

BASAKKWACE'Z KITCHEN

      DAY 4 RAMADAN  KAREEM:

EGGS CAKE 

INGREDIENTS
Egg
Tafarnuwa
Albasa
Tattsai red and green
Maggi
Mai.


METHOD
Da fari Aunty na zaki ɗauko ƙwanki ki fasa,ki ɗauko tattsai da albasa da tafarnuwan da kika yayyanka ki zuba,ki kaɗa ƙwan ya kaɗu,se ki ɗauko toaster ki  shafa manyaɗa kaɗan kaɗan,se ki zuba ƙwan ki gasa,wayyo daɗi.

MRS BASAKKWACE