Yanda Ake Haɗa WAINAR HANTA

    Yanda Ake Haɗa WAINAR HANTA

BASAKKWACE'Z KITCHEN



    Yanda Ake Haɗa WAINAR HANTA

ABUBUWAN DA ZAKI BUƘATA

Hanta
Ƙwai
attarugu
maggi
albasa
tumatur
gishri
curry
mankuli.

YADDA AKE HAƊAWA
Da farko sai ki sami hantarki ki yanka ta ƙanana ki wanke ki dafa da albasa,idan ta dahu sai ki ɗauko kayan miyarki gaba daya ki jajjagasu sannan ki kawo hantar nan ki daka ki haɗa da kayan miya ki zuba maggi da gishri da curry,ki fasa danyan kwai ki haɗa ki juya,ki rinka ɗiba kina soyawa kamar yadda ake soyawainar ƙwai.



MRSBASAKKWACE