Yadda Za Ki Haɗa ICE CREAM Da Kanki
BASAKKKWACE'Z KITCHEN
INGREDIENTS
Kwai 5-6
5ckk na ruwan vanilla essence
Dakkaken sikar
gwangwani 1
Madarar ruwa
gwangwani 1
Sai abin bugawa (egg whisker)
METHOD
A haɗa ruwan vanilla, garin sikari da
madara
A fasa ƙwai a ciri kwanduwar a ɗauki farin
ruwan
Sai ayi anfani da abin bugawa ayi ta
bugawa har sai ya fara kumfa
Sannan a haɗa shi a cikin ruwan
vanilla,sikari da madara a cigaba da
bugawa
Idan yayi sai asa a firij yayi sanyi.
MRSBASAKKWACE
managarciya