'Yan APC Sun Sauya Sheƙa Zuwa PDP A  Jihar Gombe

Yan APC Sun Sauya Sheƙa Zuwa PDP A  Jihar Gombe

'Yan APC Sun Sauya Sheƙa Zuwa PDP A  Jihar Gombe
'Yan APC Sun Sauya Sheƙa Zuwa PDP A  Jihar Gombe

'Yan APC Sun Sauya Sheƙa Zuwa PDP A  Jihar Gombe

Dubun dubatar 'ya 'yan jamiyyar APC ne suka sauya sheka daga jamiyyar du zuwa Jam'iyyar PDP a jihar Gombe a ranar Asabar. 

Tsohon mataimakin Gwamnan jihar Gombe John Lazarus Yoriyo da magoya bayansa kimanin dubu talatin ne suka sauya sheka zuwa PDP.