Yadda Za Ki Haɗa Alawar Madara Ta Musamman 

Yadda Za Ki Haɗa Alawar Madara Ta Musamman 
 Alawar Madara 
Madara gwangwani biyu,
Sugar cokali biyu,
Ruwa kwatan kofi,
Flavor karamin cokali daya, 
Butter cokali daya, 
Zaki zuba sugar a tukunya saiki ki sa  ruwa sai ki zuba butter ki zuba flavor ki barshi ya dahu saiki kashe ki kawo madarki ki zuba ki juya sosai saiki juyeta a Leda ki yanka ko Kuma ki mulmulata idan Kinada cutter kiyi irin shape Dinnan.
Alawa kayan marmari ce da uwar gida kan yi don burge iyalanta.